<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Muryar Makiyayi Ce LW259</title>
<lyrics>[V1]
 1) Muryar Makiyayi ce
 Can cikin jeji na ke ji,
 Kira tumaki ƃatattu,
 Nesa da garke sun watsu.

[V2]
 KORUS
 Zo da su, zo da su,
 Zo da su wurin cetonsu,
 Zo da su, zo da su,
 Zo da su wurin Yesu.

[V3]
 2) Wa za ya taimaki Yesu,
 Taimake shi da samunsu?
 Wa za ya kawo ƃatattu
 Wurin da za a cece su?
 Korus

[V4]
 3) Suna ta kuka can jeji,
 Inda ba kowa a kan dutse.
 Umarnin Yesu ka ke ji,
 &quot;Zo da tumakina yanzu.&quot;
 Korus</lyrics>
<hymn_number>259</hymn_number>
</song>